INA WANDA YAKE CIKIN DAMUWA DA KUNCI? INA ME NAMEN WATA BIYAN BUQATA?
INA WANDA YAKE CIKIN DAMUWA DA KUNCI? INA ME NAMEN WATA BIYAN BUQATA?
Matso kusa, Albishirinka...
Manzon Allah (SAW) yace: "Wanda ya farka cikin dare, sai ya ce: "LAA ILAHA ILLALLAHU WAHDAHU LAA SHAREEKA LAHU, LAHUL MULKU WALAHUL HAMDU, WA HUWA ALAA KULLI SHAY'IN QADEER, ALHAMDULILLAH, WA SUBHANALLAH, WA LAA ILAHA ILLALLAHU, WALLAHU AKBAR, WA LAA HAULA WALA QUWWATA ILLA BILLAH", Sa'annan yace: "Yaa Allah ka gafarta mini ko ya yi wata addu'a, ZA A AMSA masa, idan kuma ya yi alwala ya yi sallah an karba sallarsa".

Comments
Post a Comment