IDAN ALLAH YA BA KA DAMAN TAIMAKON 'DAN UWANKA TO KAR KA YI QASA A GUIWA

 IDAN ALLAH YA BA KA DAMAN TAIMAKON 'DAN UWANKA TO KAR KA YI QASA A GUIWA



Manzon Allah SAW yace:

"Wanda duk ya kautar wa mumini wani baqin ciki daga cikin baqin cikin duniya, Allah zai kautar masa da wani baqin ciki daga baqin cikin Alqiyama. Wanda duk ya kawo sauqi ga wanda yake cikin tsanani, Allah zai kawo masa sauqi a duniya da lahira. Wanda ya suturce musulmi, Allah zai suturceshi a duniya da lahira. Lallai Allah yana taimakon bawa matuqar bawan yana taimakon d'an uwansa..." Muslim

#Zaurandalibanilimi

https://t.me/Zaurandalibanilimi

Comments

Popular posts from this blog

ADDU'AR YAYE BAƘIN CIKI DA DAMUWA

ADDU'OI INGANTATTU//01